Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti Abna ya habarta cewa, a yayin zaman taro na bakwai na babban zauren majalisar Ahlul-Bait (A) ta duniya, Ayatullah "Reza Ramezani" ya samu halartar cikin kwamitocin guda hudu "Majalisun kananan hukumomin Ahlul-Bait da masu Tabligi”, “Kulla Alaka da Cikakken Sadarwa”, “Sararin Samaniyar Yanar Gizo da Watsa Labarai” da kawamitin “Tattalin Arziki na Mabiya Ahlul Baiti (AS)”.

7 Satumba 2022 - 16:08